Majalisar Dattawa za ta binciki bashin Naira tiriliyan 30 da Gwamnatin Buhari ta karɓa a CBN, ƙarƙashin Emefiele
A ranar Talata ce Majalisar Dattawa ta yi wannan amincewa a binciki basussukan waɗanda CBN ya riƙa bayarwa a zamanin ...
A ranar Talata ce Majalisar Dattawa ta yi wannan amincewa a binciki basussukan waɗanda CBN ya riƙa bayarwa a zamanin ...
Waɗanda ake cigiyar a yanzu dai EFCC ta ce sun haɗa baki da Emefiele suka sace maƙudan kuɗaɗe mallakar Gwamnatin ...
Mai Shari'a Olukayode Adeniyi, ya ce tsarewar da aka yi wa Emefiele na tsawon lokaci, an tauye masa 'yancin sa ...
Cikin harƙallar da Obazee ya bankaɗo har da badaƙalar sauya launin kuɗi, wadda Obazee ya ce damfara ce kawai sata ...
Tunde Lemo dai tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya ne, kuma ana zargin rawar da ya taka wajen gidogar cinikin.
Wani tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Kingsley Moghalu, ya bayyana Godwin Emefiele a matsayin “Gwamnan CBN mafi lalacewa
Cikin rahoton, Mai Bincike Obazee ya bayyana cewa tun asali CBN ya aika wa Kwamitin Gwamnonin CBN shawarar za a ...
Cikin rahoton, Mai Bincike Obazee ya bayyana cewa tun asali CBN ya aika wa Kwamitin Gwamnonin CBN shawarar za a ...
Mai Binciken Musamman, ya kuma gano yadda Emefiele shi kaɗai ya saci biliyoyin nairori tare da haɗin bakin wasu jami'an ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa an damƙa wa EFCC Emefiele tun a ranar Alhamis, kwana ɗaya bayan sakin ...