Wani shaida ya bayyana yadda Emefiele, ya karya ƙa’idar buga sabbin kuɗi a 2023
Sannan EFCC ta zargi tsohon gwamnan da ba da umarnin cire kuɗi da ya kai Naira biliyan 124.8 daga kuɗin ...
Sannan EFCC ta zargi tsohon gwamnan da ba da umarnin cire kuɗi da ya kai Naira biliyan 124.8 daga kuɗin ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa EFCC ta ƙwato Naira biliyan 3.180 cikin kuɗin, daga hannun 'yan ƙaƙudubar.
Kadarorin ɓangare biyu ne. Akwai na ƙiyasin Naira biliyan 11.14, sai kuma wasu na ƙiyasin Naira biliyan 1.04.
Daga nan Mai Shari'a Bogoro ya umarci EFCC ta buga sanarwar ƙwace kuɗaɗen a jaridun da ake bugawa a kowace ...
Duk wanda ya bayar da bayanan ƙarya wajen cika fam ɗin neman lamunin gwamnatin tarayya, to ya aikata laifin cin ...
Yayin zaman kotu na ranar Talata, EFCC ta gabatar da Ayoh a gaban kotu, a matsayin mai bada shaida na ...
Emefiele bai bi ƙa'idar cire kuɗaɗen ba, dalili kenan laifin da ya aikata ya kawo tawaya ga 'yan Najeriya."
"To mu na son sanin takamaimen adadin lamunin da CBN ta bai wa gwamnatin da ta shuɗe. Muna son sanin ...
Akwai hujja mai ƙarfi da ke nuna cewa wasu ƙadangarun bariki sun karkatar da Dala biliyan 4.5, an rasa inda ...
A ranar Talata ce Majalisar Dattawa ta yi wannan amincewa a binciki basussukan waɗanda CBN ya riƙa bayarwa a zamanin ...