Kotu ta garkame ’yan Shi’a 60 a kurkukun Suleja da na Kuje
Dukkan wadanda ake zargin dai sun karyata zargin da ake yi musu. Sun ce karya ‘yan sanda ke yi musu.
Dukkan wadanda ake zargin dai sun karyata zargin da ake yi musu. Sun ce karya ‘yan sanda ke yi musu.
Da yammacin yau ne El-Zakzaky da matar sa tare da wasu tsirarun jami’an tsaro suka lula kasar Indiya a jirgin ...
Kungiyar tace ba da yawun ta Ibrahim ya fitar da wannan takarda ba.
Idan Buhari ya saka hannu a wannan doka, wannan ƙungiya ya zama haramtacce kenan a kasar nan.
Gwamnati ta tsare shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky bayan arangamar da kungiyar tayi da sojojin Najeriya a garin Zariya.