TASHAR LODIN MAI KO GARKEN ƁARAYI:Shugaban NNPC ya ce ɓarayi sun sace ɗanyen mai na dala miliyan 5.5 daga 2021 zuwa yau ‘Bonny Terminal’
Ɗan Majalisa Sergius Ogun, ɗan PDP daga Ogun, ya karanto amincewa da buƙatar bai wa NNPC wa'adin watanni biyu ɗin.