INEC ta fallasa manhajar rajistar zaɓe ta bogi a yanar gizo
Kwamishinan Zaɓe na Ƙasa kuma Shugaban Kwamitin Ilmantar da masu Zaɓe, Festus Okeye ne ya bayyana haka a Abuja.
Kwamishinan Zaɓe na Ƙasa kuma Shugaban Kwamitin Ilmantar da masu Zaɓe, Festus Okeye ne ya bayyana haka a Abuja.
An kama dan sandan bayan ya raka Alaba Lad-Ojomo zuwa dangwala kuri'a a Mazabar Owo, cikin Karamar Hukumar Owo.
Duk wanda ya tona asirin masu sayen kuri'a za mu biya shi lada
Ganduje ya fadi haka ne da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa.
Shugaba Buhari ya nisanta kansa daga ‘yan siyasar bita zaizai
" muna gode masa da samun lokaci da yayi wajen rubuta wannan doguwar wasika."
Wike ya ce Secondus bai ci buzun kura ba, ballantana a ce ya yi aman gashin kura.
Ina rokon duk wani jami’in gwamnati da ya yi takatsantsan akan hakan.