Ana shirin kashe El-Zakzaky da yi wa mabiyan mu kisan Kiyashi – IMN
Gwamnati na tsare da Ibrahim El-Zakzaky da matarsa tun a watan Disembar 2015.
Gwamnati na tsare da Ibrahim El-Zakzaky da matarsa tun a watan Disembar 2015.
“ Yau Kwanakinsa 588 kenan a daure duk da sakinsa da kotu ta ce anayi.”
Me ya sa aka ki amincewa da rokon da ya yi a bar shi ya fita waje domin ya nemi ...
“Gwamnati zata ci gaba da tsare Dasuki har sai kotu ta ce a sakeshi tukuna.”
A yau Litinin ne Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da babban mai tsaron lafiyar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky a kotu. Mai tsaron ...
Rashin sakin El-Zakzaky yana da hadarin gaske