Tir da kisan da ‘yan Shi’a suka yi wa dan sanda a Kaduna, za a hukunta su – El-Rufai
Mabiyan sun fito titunan ne a daidai za a ci gaba da shari'ar shugaban su a kotu dake Kaduna.
Mabiyan sun fito titunan ne a daidai za a ci gaba da shari'ar shugaban su a kotu dake Kaduna.
A yau ma kamar a karon farko, an hana ‘yan jarida shiga kotun domin daukar rahoton yadda shari’ar ta kaya.
Bayan gurfanar da Shugaban Mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, mabiyan sa sun rasa inda shugaban na su ya ke tsare.
A hargitsin dai sojoji sun kashe mabiyan sa 348, yayin da soja daya ya rasa ran sa.
Ba za mu hakura ba sai an sako Jagoran mu.
Tun su na yi ba su da yawa sosai, har suka kai daruruwa, yanzu har sun sun kai dubbai, kuma ...
To tunda an gabatar da su a gaban ‘yan jarida, me ya rage kuma, ai sai a sake su
Ana tsare da El-Zakzaky ne shi da matar sa tun cikin Disamba, 2015
Falana ya kara da cewa, duk da cewa matsalar El-zakzaky ta munana, to ta matar sa ta fi muni matuka.
Ibrahim Musa ya ce gwamantin jihar Sokoto ta bi sahun sauran jihohin arewa don hana su gudanar da zanga-zanga.