BELIN EL-ZAKZAKY: Gwamnatin Kaduna ta kakaba masa tsauraran sharuddan fita neman magani
Malamin zai yi tafiyar ne tare da maidakin sa, Zeenah, kamar yadda kotun Kaduna ta amince masa.
Malamin zai yi tafiyar ne tare da maidakin sa, Zeenah, kamar yadda kotun Kaduna ta amince masa.
Jami'an tsaro ba za suyi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda ya nemi ya karya wannan doka a jihar.
Amma kotu bata ikon haramta ƙungiya irin haka
Wannan ya haifar da mummunan kisan da sojoji suka yi wa mabiyan sa a lokacin.
Mohammed yace iyayen sa na matukar bukatar a duba lafiyar su domin duk suna cikin damuwa da rashin lafiya mai ...
Su na gudanar da zanga-zangar a kullum in banda ranakun Asabar da kuma Lahadi.
Akwai yiwuwar El-Zakzaky ya makance, sannan matar sa na fama da radadin raguwar harsashi a jikin ta
Isah ya ce yin haka karantarwar shugaban su ne wato ibrahim El-Zakzaky.
'Yan shi’a sun gudanar da zanga-zanga a Abuja
Bankuna da ofisoshi basu bude wuraren aiki ba yau.