FASHIN BAƘI: Ko sauyin sheƙar sarkin yaƙin neman zaɓen gwamna Uba Sani a 2023 zai shafi makomar APC a Kaduna a 2027?
Ga masu zaɓe a jihar Kaduna kuwa, a watanni masu zuwa za su fahimci ko dai jam’iyyar mai mulki za ...
Ga masu zaɓe a jihar Kaduna kuwa, a watanni masu zuwa za su fahimci ko dai jam’iyyar mai mulki za ...
Roƙona a nan shi ne: ga dukkan 'yan Najeriya da masu fashin baƙi — ku kyale marigayi Muhammadu Buhari ya ...
“Ina kira ga dukkan al’ummar jihar Kaduna ga dukkan ‘yan shekara 18 zuwa sama da su fito su yi yanki ...
A iya sanin mu, El-Rufai ya kware wajen cin amana da yaudare ba tun yanzu ba, tun a tsawon mulkinsa ...
A wata takardar gayyata wacce hukumar ta aika wa tsohon gwamnan da wasu maƙarraban ADC a Kaduna ta ce ƴan ...
Sai dai ya ce, shugabannin jam’iyyar sun yanke shawarar mutunta kwamishinan ‘yan sandan ne duk da rashin cika ƙa’ida.
Bayan fayyace wannan zargi da El-Rufai ya yi, Kure ya kara da cewa El-Rufai ya biya ƴan bindiga tushiyar baki ...
Jawabin ya ce, gwamna Uba Sani ya kauce wa bin irin wancan salon mulki inda ya fifita tattaunawa da kawo ...
Sai dai alaƙarsu ta yi tsami ne a shekarar 2011 a lokacin da jam’iyyar ACN ta amince da Ribadu a ...
A hirarsa da manema labarai, Sadiq Umar ya ce shi da abokin hulɗarsa sun kuduri aniyar dawo da martabar ƙungiyar.