El-CLASSICO: Dan Madrid ya kashe dan Barcelona a birnin Kano byAshafa Murnai March 3, 2019 0 Kakakin ya ce tuni jami’an su sun cafke Abdullahi, kuma za a gurfanar da shi a gaban kotu.