Dalilin da yasa Inyamirai suka lakada wa Ekweremadu dukan tsiya a Jamus
Ekweremadu ya ziyarci Jamus ne domin halartar taron 'Yan kabilar Igbo mazauna kasar Jamus.
Ekweremadu ya ziyarci Jamus ne domin halartar taron 'Yan kabilar Igbo mazauna kasar Jamus.
Ekweremadu ya samu kuri’u 37, shi kuma Omo-Agege ya samu 68.
Abin da ya sa shugabannin Arewa ke tsoron sake fasalin Najeriya
Ekweremadu na takarar sake dawowa majalisar dattawa a Shiyyar Enugu ta Yamma a karkashin jam’iyyar PDP.
Shugaban Masu Rinjyaye Ahmed Lawan ne ya karanto kudirin neman a tafi hutun, kuma aka amince.
FIFIKON YAWA: Sanata Ekweremadu da Lawan sun tafka musu bisa jam'iyyar da tafi yawa a Majalisar Dattawa
Yadda aka nemi halaka ni da iyali na
Shehu ya tura wa Ekeremadu wannan sako ne ta shafin sa ta tiwita.
Sanarwar ta yau ta su ta yau Juma’a ta ce aikin da aka ba kwamitin shi ne su birkita gaskiya.
Saraki ya yi shiri kafin su tunkari gidan sa