Gwamnati za ta raba wa mabukata naira dubu biyar-biyar a watan Yuli
Jami’in Raba Kudaden Tallafin ta Hanyar Asusun Ajiyar Banki, Tukur Rumar ne ya bayyana haka.
Jami’in Raba Kudaden Tallafin ta Hanyar Asusun Ajiyar Banki, Tukur Rumar ne ya bayyana haka.
Za ayi zaben Ekiti ranar14 ga watan Yuli mai zuwa.
Za a yi zaben gwamnan jihar Ekiti ne a ranar 14 Ga Yuli.
Secondus ya bayyana haka ne da yake kaddamar da kwamitin da za ta kula da shirye-shirye da sa ido a ...
Fayemi dai shine zababben dan takarar gwamnan jihar Ekiti a zaben gwamnan da za ayi ranar 14 ga watan Yuli.
Na san al’ummar jihar Ekiti farin sani, kuma na san su ba su yarda a bude musu ido, masu gaskiya, ...
Jam’iyyar APC ta sake sa ranaar sake zaben fidda gwanin dan takarar zaben gwamna a jihar Ekiti.
A cikin watan Yuli mai kamawa ne dai INEC za ta gudanar da zaben gwamna a jihar ta Ekiti
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Idan ba a manta ba, watannin baya da suka wuce ma an sace shugaban jam’iyyar PDP dungurugum na jihar Ekiti.