Eid-el-Fitr: A ci gaba da hakuri dai – Inji Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon barka da sallah ga dukkan musulman Najeria.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon barka da sallah ga dukkan musulman Najeria.
Sarkin Musulmi Dr. Abubakar Saad ya sanar da ganin watan Shawwal yau a Jihohin Adamawa, Katsina da wasu garuruwa a ...