RANAR ZAZZABIN CIZON SAURO: Za a bukaci naira Tiriyan 1.89 don dakile yaduwar cutar a Najeriya – Minista Ehanire
Wadannan kasashe sun samu nasaran rabuwa da cutar ne a dalilin namijin kokarin da Suka yi shekaru da dama da ...
Wadannan kasashe sun samu nasaran rabuwa da cutar ne a dalilin namijin kokarin da Suka yi shekaru da dama da ...
Maimakon Korona da mahunkuntan Najeriya ke ta kadifiri akai, da fannin Kiwon Lafiyar Kasar da ya tabarbare suka maida hankali ...
Ya ce gwamnati za ta garzaya wasu kasashen da ke hada maganin domin a siyo su da yawa domin mutanen ...
Binciken da PREMIUM TIMES ta yi a rumbun tattara bayanan intanet na Ma'aikatar Lafiya ne ya tabbatar da haka.
Ehinare ya ce gwamnati za ta kawao karshen wannan matsala nan ba da dadewa ba.
Minista Ehanire ya ce gwamnatin Najeriya na yi wa jarirai allurar rigakafin cutar da zaran an haife su.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 543 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba.
Ganyen da Madagascar suka hada wajen yin wannan magani, ganye ne da muke dashi a wannan kasar.
Idan ba a manta ba a ranar Litini ne Kungiyar NARD ta Sanar cewa ta fara yajin aiki gama a ...
An tabbatar da cewa ya je niyya ce kasashen waje, ya dawo da Coronavirus a Najeriya.