SHARUƊƊA DA ƘA’IDOJIN ZANGA-ZANGA: ‘Masu zanga-zanga su kai sunayen su da adireshin su Ofishin Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihohin su’ – Sufeto Janar Egbetokun
Kuma ana buƙatar sanin daidai lokacin da za su wanye zanga-zangar da kuma sunaye da adirwshin masu shirya zanga-zangar