ZARGIN KAZAFI: Magu ya gabatar wa kotu shaidar mallakar gida daya a Abuja byAshafa Murnai December 14, 2018 Ni fa tun da na zo EFCC babu wanda ya taba bincike na.