MAINA: Duk kanwar Ja ce, ba Maina ba, ba APC ba – cewar PDP
Farautar Maina ta zo ne bayan sanarwar da ta fito daga Fadar Shugaban Kasa inda ya bayar da umarnin a ...
Farautar Maina ta zo ne bayan sanarwar da ta fito daga Fadar Shugaban Kasa inda ya bayar da umarnin a ...
An kiyasta wannan gida zai kai dala milyan 2.
Ministan Harkokin Cikin Gida Abdulrahman Dambazau ya ce ba shi da masaniya akan haka.
An ce tsakanin Yuni 2013 da Yuni 2015 sun jidi makudan kudaden da su ka kai adadin naira bilyan 5.1.
Daga nan sai ta roki Shugaba Buhari ya rika mutunta ta kamar yadda ya ke mutunta uwargidan marigayi Shugaba Umaru ...
Abubakar Aliyu ya roki alfarman kotun kada ta bada belinsu sannan ta tsayar da ranar sauraron karan.
Hukumar EFCC ta kai su kotu ne bayan an kama su da laifin aikata cin hanci da rashawa.
Dimgba, shi ne alkalin da ya umarci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta ci gaba da shirin yi ...
Gwamnatin Tarayya dai ta kwace kadarori na bilyoyin nairori da aka danganta su da cewa duk na ta ne.
Maharan sun kai farmaki ofishin ne da safiyar Laraba inda suka yi ta barin wuta.