SAKACIN EFCC: Kotu ta bude wa Patience Jonathan Asusun Ajiya 16 a bankuna
EFCC sun kasa kammala bincike akan haka.
EFCC sun kasa kammala bincike akan haka.
“me ya sa Kemi za ta kafa kwamiti bayan tuni EFCC da ICPC duk sun bincike shi?
“Mu na son mu cire wani tunani ko kokwanto a zukatan jama’a cewa babu wasu gidaje 222 a ko’ina dawai ...
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
Yayin da aka karanto musu tuhumomin da ake yi musu, su biyun dai ba su amsa cewa sun aikata laifin ...
“Ina farin cikin cewa dukkan tabargazar da aka yi lokacin Jonathan, ba na kan aiki na ne.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shigo da tsarin hura usur, tare da yin alkawarin bayar da kashi 5 bisa 100 na ...
Hukumar EFCC ne ta maka Metuh a kotu kan wasu kudade da ya waske da su a lokacin yana kakakin ...
Maina ya kasance a boye tun bayan da PREMIUM TIMES ta fallasa labarin maida shi aiki da kuma shigo da ...