Kingibe ya sa mun loda wa farkar sa tulin daloli bayan wanda ya ke jida -Jami’in NIA
Duk abin da aka tambayi Kingibe sai yace bashi da masaniya a kai.
Duk abin da aka tambayi Kingibe sai yace bashi da masaniya a kai.
Batun ikirarin yawaitar cin hanci da rashawa da kungiyar Transparency International ta fitar.
lauyan EFCC, Kelvin Uzozie, ya nemi a sake kakkabe fayil din case din domin zai sake gabatar da wasu sabbin ...
Masu sukar irin takun mulkin Buhari sun ce, ya na ta walle-walle da rahoton ne, har ‘yan Najeriya su manta ...
EFCC ta na nazarin ko dai ta karbi tayin da aka yi mata na janye kara, ko kuma a ci ...
EFCC ta ce aikin Majalisar Dattawa kawai shi ne ta rattaba amincewa da Magu, ba ta tsaya ka-ce-na-ce ba.
Ana yi masa tambayoyi a ofishin hukumar.
EFCC ba su maida martanin wadannan kalamai na David Mark ba.
Alimikhena ya jajirce cewa ya na so a saurari zaman binciken a gaban ’yan jarida domin kowa ya ga abin ...
An yi musu dukan tsiya, har sai da dan sandan ya kai ga mutuwa.