Hukumar EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau
Har izuwa yanzu da muke kawo muku wannan labari, Shekarau dai na nan tsare a ofishin EFCC dake Kano.
Har izuwa yanzu da muke kawo muku wannan labari, Shekarau dai na nan tsare a ofishin EFCC dake Kano.
Ya ce hambarar da shi da aka yi a lokacin wato cin hanci da rashawa ne suka yi galaba a ...
An daga sauraren shari’ar zuwa ranar 3 Ga Yuli, 2018.
Mai gabatar da kara ya ce kudaden wanda mallakin Patience Jonathan ne su na can ajiye a bankin Skye Bank ...
Wamakko ya bayyana wa manema labarai a Sokoto cewa labaran wadanda aka rika watsawa a makon jiya.
An yi ta sa-toka-sa-katsi tsakanin mai gabatar kara da kuma lauyoyin Jatau da Dabo.
Hon. Ali Isa, ya gayyaci Shugaban Riko na EFCC, Ibrahim Magu da wasu jami’ai daga SSS
Duk abin da aka tambayi Kingibe sai yace bashi da masaniya a kai.
Batun ikirarin yawaitar cin hanci da rashawa da kungiyar Transparency International ta fitar.
lauyan EFCC, Kelvin Uzozie, ya nemi a sake kakkabe fayil din case din domin zai sake gabatar da wasu sabbin ...