BADAKALAR MILIYAN 500: Jami’an gwamnatin Yuguda a Bauchi sun shiga tasko
Cikin wadanda hukumar EFCC ta guranar sun hada tsohon sakataren gwamnatin jihar Bauchi Ahmed Dandija da Aminu Hamayo
Cikin wadanda hukumar EFCC ta guranar sun hada tsohon sakataren gwamnatin jihar Bauchi Ahmed Dandija da Aminu Hamayo
Obasanjo ya bayyana haka ne a wata takarda da kakakin tsohon shugaban kasar Kehinde Akinyemi ya saka wa hannu.
Kotun gwamnatin tarayya dake garin Kaduna ta bada belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ramalan Yero
Babban Mai Shari’a na kotun, Mohammed Shu’aibu, ya ce a ci gaba da tsare Ramalan a kurkuku, har zuwa ranar ...
EFCC ta gurfana dasu ne a kotun tarayya dake Gusau jihar Zamfara
Wadannan sanatoci suna fuskantar tuhuma ne a kotu da hukumar EFCC saboda hannu da suke dashi dumu-dumu wajen harkallar kudaden ...
An kara zargin Obasanjo da harkallar kudin mai fetur a matsayin sa na Ministan Man Fetur a lokacin da ya ...
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Jonah Jang ya ce zaman da ya yi haramtacce ne wanda kotun ta tura shi ba bisa ka’ida ba.
Kotu a jihar Kano ta bada belin tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau da Aminu Wali