A shirye muke mu mika wa EFCC takardun da suka bukaci mu basu, amma suka yi mana diran mikiya don ‘tozarta mu’ – Majiya daga Dangote
Sai dai kuma maimakon EFCC ta jira rukunin Dangote ta kai mata nata takardun, sai ta yi wa Kamfain diran ...
Sai dai kuma maimakon EFCC ta jira rukunin Dangote ta kai mata nata takardun, sai ta yi wa Kamfain diran ...
Ya miƙa kan sa da kan sa a hannun jami'an EFCC a ranar 13 ga Disamba, kwana ɗaya bayan an ...
EFCC na cigiyar Agunloye ne bisa zargin harƙalla da kuma buga takardun bayanai na fojare a kwangilar aikin wutar lantarki ...
Tinubu ya naɗa Matawalle Ƙaramin Ministan Tsaro, duk kuwa da cewa EFCC na binciken sa kan zargin waskewa da Naira ...
Oyewale ya kara da cewa tun daga wannan rana mahukuntan sojojin saman suka fara tattaumawa da EFCC domin a saki ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa an damƙa wa EFCC Emefiele tun a ranar Alhamis, kwana ɗaya bayan sakin ...
Kuma a cikin kuɗin duk za'a iya gina asibiti na gani na faɗa guda ɗaya, a kowace jiha, har da ...
"Tilas mu samar da yanayin da dole sai ma'aikacin gwamnati ya da zaɓin yin abin da ya dace, da kuma ...
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Olanipekun Olukoyede matsayin Shugaban Hukumar EFCC, a wani ƙarfa-ƙarfan naɗin da ya karya dokar EFCC. ...
Olukayode wanda lauya ne, ya taɓa riƙe muƙamin sakataren EFCC tsawon shekaru biyu, a lokacin shugabancin Ibrahim Magu a EFCC.