Hukumar EFCC ta damke mutane 94 da ake zargi da damfara a wani gidan holewa byAshafa Murnai October 14, 2019 0 Haka dai kakakin yada labarai na kasa na EFCC, Wilson Uwujaren ya bayyana.