DAMBARWAR ECOWAS: Nijar, Mali da Burkina Faso ba su bi ƙa’idojin ficewa daga ECOWAS ba – Najeriya
"Najeriya ta na nan kan bakan ta na goyon bayan ECOWAS da kuma bin ƙa'idoji da ƙoƙarin kare 'yan ƙasashen ...
"Najeriya ta na nan kan bakan ta na goyon bayan ECOWAS da kuma bin ƙa'idoji da ƙoƙarin kare 'yan ƙasashen ...
Haka kuma ya nuna muhimmancin nagartattun ayyuka da tsare-tsaren da ma'aikatan INEC su ka bijiro wa ma'aikatan hukumar zaɓen Laberiya.
Sai dai kuma a lokacin da ya ke magana ya ƙalubalanci shugaban kasa Tinubu da ya fito a yi wannan ...
Amma daga ranar 10 ga Disamba, ECOWAS ta yarda cewa an yi wa Gwamnatin Bazoum juyin mulki na soja.
Tunanin sake kafa kwamitin ya zo ne kwanaki uku bayan Kotun ECOWAS ta yi biris da roƙon da Nijar ta ...
Oshi ya lissafo wasu kayan hada farfesu da ake da su a kasar nan kamar su citta tafarnuwa da kanumfari ...
Duk da irin matakan da aka riƙa ɗauka, hakan bai hana ci gaba da kifar da gwamnatocin dimokraɗiyya a Afrika, ...
Cikin wata sanarwar da Mashawarci na Musamman Kan Yaɗa Labarai ga Shugaban Ƙasa, wato Ajuri Ngelale ya fitar a ranar ...
Ali ya hau mulki ne a cikin 1997, bayan rasuwar mahaifin sa Omar Bango, wanda shi kuma ya shafe shekaru ...
Kasuwar Maigatari kasuwa ce mai ci a kowane mako, wadda akasari ta yi suna da tarihi wajen hada-hadar shanu.