ECOWAS ta shiga wani taro a Ghana kan alaƙarta da ƙasashen nan 3 da suka fice daga ƙungiyar
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa ƙasashen uku waɗanda ke ƙarƙashin mulkin soji sun yi fice daga ECOWAS ce a farkon ...
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa ƙasashen uku waɗanda ke ƙarƙashin mulkin soji sun yi fice daga ECOWAS ce a farkon ...
Kungiyar ta bukaci dukkan wadanda abin ya shafa a ciki da wajen kasashen kungiyar ECOWAS da su kula da wannan ...
Shugabannin sun kuma amince da samun sanarwar ficewar ƙasashen dimokraɗiyyar Burkina Faso, da Mali da Nijar,” a cewar sanarwar.
Sannan kotun ta ce diyyar kuɗi da SERAP ta nema kamata ya yi ta nema wa waɗanda aka yi garkuwa ...
"An tura wa ƙasashen uku wasiƙu, kuma kwanan nan wasu mu za su kai ziyara waɗannan ƙasashen domin su gana ...
Dalilan cire wa Nijar, Mali da Burkina Faso takunkumi - ECOWAS
Na ɗauka wannan takunkumi da muka saka zai tilasta shugabannin da suka yi juyin mulki su dawo teburin shawara
Gowon ya kuma roƙi ƙasashen uku da suka fice da su koma cikin ƙungiyar. Kuma ya yi kira da a ...
Kanar Maiga ya yi wannan furuci ne yayin taron ministocin ƙasashen uku, a Ouagadougou, babban birnin ƙasar Burkina Faso.
Daidai lokacin kuma Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Anthony Blinken ya ziyarci Najeriya da Cote d'Ivoire.