WHO ta bada gudunmawar Dala miliyan daya domin dakile yaduwar Ebola a kasar Uganda
An fi kamuwa da cutar ta hanyar cudanya da wadanda ke dauke da cutar sannan ana iya kamuwa da cutar ...
An fi kamuwa da cutar ta hanyar cudanya da wadanda ke dauke da cutar sannan ana iya kamuwa da cutar ...
Ya kuma ce za a ajiye magungunan rigakafin cututtukan zazzabin shawara, bakon dauro tare da rigakafin cutar Ebola.
An yi ta kallubalantar sa cewa ya yi wa mutane shiru, tun da shi dai ba likita ba ne.
Yadda Ebola ya buge Bahagon Shagon 'Yan sanda ya lashe gasar mota
Ebola da Bahagon Maitakwasara sun taka Dambe
Ma’aikatar ta ce wannan batu karya ne.
Kamata ya yi sai an sami tabbacin kawar da cutar tukuna kafin su sanar da kawar da cutar.
Dalilin kusancin garin Kinsasha, Kasar Kongo da kauyen Ikoko Impenge wannan matakin ya zama dole a yi amfani da ita.
Muna da labrin labarin bullowar cutar Ebola a kasar Kongo inda akalla mutane 17 suka rasu. Kungiyar kiwon lafiya ta ...
Bayan haka ya yi kira ga mutane da su kula da tsaftace muhallinsu da kuma, wanke hannayensu musamman kafin da ...