COVID-19: Alkaluman Kaduna, Abuja da Legas ya kara lulawa sama, yanzu mutum 2388 suka kamu a Najeriya
Yanzu mutum 2388 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 385 sun warke, 85 sun mutu.
Yanzu mutum 2388 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 385 sun warke, 85 sun mutu.
Gwamna El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakain fadar gwamnatin Samuel Aruwan ya saka wa hannu a ...