‘Yan sanda sun damke matar da ta sace ‘yarta ta kala wa tsohon mijin a Katsina
An gano ta aikawa tsohon mijinta tes na ya biya kudin fansa na naira miliyan 2 kafin a saki 'yar.