CORONAVIRUS: Jihar Katsina ta tara Naira miliyan 241
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.