Sule Lamido ya kayar da gwamnatin Jigawa a babbar kotun jihar
Lauyan Sule Lamido, Yakubu Ruba ne ya kalubalanci wannan tuhuma da ake yi wa tsohon gwamnan.
Lauyan Sule Lamido, Yakubu Ruba ne ya kalubalanci wannan tuhuma da ake yi wa tsohon gwamnan.
Hassana ta bayyana wa kotu cewa ta auri Abdullahi shekaru 30 da suka wuce sannan su na da ‘ya’ya shida ...
A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.
Buhari ya bayyana haka ne a ziyarar aiki da ya kai Jihar Jigawa ranar litinin.
Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.
" Sai da suka jira mahaifina ya rasu sannan suka ta da wannan magana na tashi barin wannan kauye.
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka
Daruruwan mutane ne daga kauyuka dabam-dabam suka halarci bukin.
Sai dai kuma duk da hakan, Zaki ya ce kasancewar Hadeja a wurin taron ba shi da wata dangantaka da ...
Zai ci gaba da zama tsare a hannun EFCC har zuwa ranar 19 Ga Satumba, 2017, ranar da alkalin Babbar ...