Cututtukan da basu jin maganin na gab da zama annoban da za a yi fama da su nan gaba a duniya – FAO
Kungiyar ta yi kira ga mutane da su daina shan magani batare da likita ya basu umarnin yin haka ba.
Kungiyar ta yi kira ga mutane da su daina shan magani batare da likita ya basu umarnin yin haka ba.
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna
Guterres ya bayyana wasu hanyoyi hudu da za su taimaka wajen farfado da fannin ilimi a wannan lokaci da ake ...
Ya ce kasashe masu tasowa na cikin kasashen kasashen duniyan da ya kamata a tabbatar sun samu isassun maganin cutar.
Ya ce jo shakka babu Coronavirus babbar barazana ce ga rayuwar dan Adam gaba daya a duniya da kuma tattalin ...
Ranar Talata NCDC ta ce za ta yi wa mutum 3,000 gwaji a kowace rana, inda a Lagos kadai za ...
Rahoton da kungiyar ta fitar ta ce an raba wadannan zunzurutun makudan kudade bisa umarnin da Shugaban Kasa ya yi ...
Hakan na nufin cikin awa 24 an samu karin mutum 4789 sun kamu kenan.
James Goodrich ya mutu ne bayan ya kamu da cutar Coronavirus, kamar yadda gidan talbijin na CNN ta bayyana a ...
Mutane 50 ne suka mutu a Nahiyar Afrika inda kasar Masar na da mutum 41, Algeria 35, Morocco na da ...