Shin da gaske ne akwai wuraren kiwo a wasu kasashen duniya da suka fi fadin wasu jihohin Najeriya kamar yadda Gwamna Bagudu na Kebbi ya fadi? Binciken DUBAWA
Dubawa ta fara da tantance fadin Najeriya baki daya. Bisa bayanan Bankin Duniya a shekarar 2018 Najeriya na da girman ...