An saki Lawal Daura, amma an kwace masa fasfo byAshafa Murnai August 9, 2018 Ana kuma sa ran zai fuskanci caji daga tuhumar da ake yi masa.
An rantsar da sabon shugaban hukumar SSS, Matthew Seiyefa byMohammed Lere August 7, 2018 Jim kadan bayan sun bayyana ne fa Osinbajo ya fatattake shi.