Ana shirin shigowa da wasu magunguna da aka sarafasu da namun jikin mutattu daga kasar Chana
Bayanai sun nuna cewa arewa maso gabashin kasar Sin ne ke sarrafa wadannan kwayoyi
Bayanai sun nuna cewa arewa maso gabashin kasar Sin ne ke sarrafa wadannan kwayoyi
yawan mata karuwa ya ke yi a kullum a jihar.
cikin magugunan da suka kona akwai na cutar kanjamau, tarin fuka,ababen tsaftace hannu da sauransu.
Yanzu dai za’a kaisu kotu domin yanke musu tara da kuma hora su.
Bincike ya nuna cewa hadin gwiwar da hukumomin NAFDAC, Kwastom da kuma na NDLEA suka yi ne ya sa aka ...