WHO ta ayyana Coronavirus mummunar annoba a duniya byAisha Yusufu March 11, 2020 Hukumar Kiwon Lafiya ta duniya ta bayyana cewa cutar coronavirus ta zama annoba a duniya yanzu.