āYan sanda sun kashe dan bindiga, sun ceto mutum 6 da aka yi garkuwa da su a filato
āMaharan na hango jamiāan tsaro sai suka bude musu wuta. Suma jami'an tsaron ba karaya ba sai suka afka musu ...
āMaharan na hango jamiāan tsaro sai suka bude musu wuta. Suma jami'an tsaron ba karaya ba sai suka afka musu ...
A bidiyon an ga yadda maharan ke rawa suna raira wakokokin cin nasara yayin da gawan jamiāin tsaron na kwance ...
Yanzu haka shi ma mahaifin sa, wanda dattijo ne mai shekaru 90, ya na cikin matsanancin halin jimamin abin da ...
Ya ce DPO Rano ya gamu da ajalinsa ne a lokacin da yake hanyan zuwa kawo wa 'yan sandan dake ...
Maharan dai an hakkake daga Jihar Zamfara da Neja su ke tsallakawa Kebbi su saci shanu ko koma cikin dazukan ...
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Jihar Adamawa dai ta yi kaiurin suna wajen hare-haren 'yan bindiga da Boko Haram. An rasa rayka da dukiyoyi da ...
Tuni dai Kwamishinan āYan Sanda ya umarci da a gudanar da kwakkwaran bincike.
Shi ma DPO na Karamar Hukumar Essien Udim, ya tabbatar da cewa a wani gidan mai ne aka nemi yin ...