An cafke yarinyar da ta shirya da saurayin ta ya sace ta don su damfari mahaifin ta byAisha Yusufu July 25, 2018 0 Saboda son duniya Docars ta shirya da saurayin ta ya sace ta.