Najeriya ta yi kaurin suna wajen satar kudin gwamnati -Trump
Bayan da Buhari ya rika nuna farin cikin sa a lokacin da Trump ke magana kan Najeriya.
Bayan da Buhari ya rika nuna farin cikin sa a lokacin da Trump ke magana kan Najeriya.
Trump ya ce Kasar Amurka na farinciki da irin kokari da Buhari ke yi.
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
Buhari ne shugaba na farko da sabon shugaban kasar Amurka din ya fara magana dashi cikin Shugabannin kasashen Afrika.