Yadda Buhari ya kunyata kan sa a Amurka -Inji PDP
Abin mamaki ne yadda Buhari ya kasa jan zaren tattauna batun cinikin danyen mai da kasar Amurka.
Abin mamaki ne yadda Buhari ya kasa jan zaren tattauna batun cinikin danyen mai da kasar Amurka.
Bayan da Buhari ya rika nuna farin cikin sa a lokacin da Trump ke magana kan Najeriya.
Trump ya ce Kasar Amurka na farinciki da irin kokari da Buhari ke yi.
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
Buhari ne shugaba na farko da sabon shugaban kasar Amurka din ya fara magana dashi cikin Shugabannin kasashen Afrika.