Naira na ci gaba da ƙoƙarin kuɓuta daga kamun-kazar-kukun da Dala ta yi mata
Rahoton da wannan jarida ta buga a ranar Asabar, ya nuna yadda darajar Naira ta ɗan ɗaga sama inda a ...
Rahoton da wannan jarida ta buga a ranar Asabar, ya nuna yadda darajar Naira ta ɗan ɗaga sama inda a ...
Wannan yunƙuri da kuma ƙoƙari da dai Kakakin Yaɗa Labaran CBN ce, Hakama Sidi-Ali ta bayyana shi.
Babu abinda ya haɗa mu da ƴancanji, idan kaga aikin ya shafe ka toh ka karya doka ne, kuma dole ...
Ranar Laraba dai PREMIUM TIMES ta ruwaito cewa Gwamnatin Najeriya ta toshe kafar cinikin kuɗi na tsarin Binance, wanda da ...
A ranar Talata ɗin nan zanga-zanga ta ɓarke a Sakkwato, bayan cikin makon da ya gabata an yi zanga-zanga a ...
Domin ko a ƙididdigar shekarar 2023 ta tabbatar da cewa ɗaliban Najeriya da ke ƙasashen waje sun haura 100,000.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Yemi Cardoso, ya bayyana dalilan da ke haifar da tsadar dala a Najeriya.
CBN ya nuna damuwa dangane da yadda ake ta ƙirƙirar ƙarya da karkatattun bayanai ana dangantawa ko alaƙantawa da bankin
Kwanan nan dai darajar Naira ta faɗi warwas inda ake sayar da Dala 1 kan Naira Naira 1,372 a kasuwar ...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa darajar Naira 'ta faɗi warwas".