Za mu hada hannu da gwamnati domin hana Ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kasar nan- Dolapo
Dolapo ta fadi haka ne ranar Talata yayin da ta kai wa ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ziyara a Abuja.
Dolapo ta fadi haka ne ranar Talata yayin da ta kai wa ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ziyara a Abuja.
A tawagar Aisha, akwai uwragidan mataimakin shugaban kasa Dolapo Osinbajo da matan gwamnonin wasu jihohin kasar.