Buhari ya sa hannu kan Dokar Cin-gashin-kan Majalisar Jihohi da bangaren shari’a
Wannan doka ta haramta wa gwamnonin jihohi rike wa Majalisar Dokokin Jiha da bangaren shari'ar jihar dukkan hakkokin su.