Majalisar Jihar Kwara ta kafa dokar hana siyar da giya byAshafa Murnai February 22, 2018 0 An sa wa dokar hannu ne biyo bayan rahoton da majalisar ta fitar jiya Laraba.