KORONA: Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta janye dokar hana taron aure da Jana’iza a jihar
Mutum 104 ne suka kamu, 48 na asibiti, 54 sun warke sannan 2 sun mutu a jihar.
Mutum 104 ne suka kamu, 48 na asibiti, 54 sun warke sannan 2 sun mutu a jihar.
Ya ce a wadannan kananan hukumomi za a saka dokoki da zai sa a tunkari wannan annoba ta hanyar tsananta ...
Mutum 363 suka kamu da kwayoyin cutar Korona a jihar Kaduna. Anyi wa mutum 2485 gwajin cutar. An sallami mutum ...
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa sannu a hankali gwamnatin jihar za ta janye dokar hana walwala da zaman ...
Sun kara da cewa ya kamata a nemi jin ra'ayin jama'a kafin a yi azarbabin yanke hukuncin neman a mayar ...
Dokar da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa, wadda ta hana gudanar da sallar Juma'a a masallatai da kuma ibada a ...
Masari ya bayyana cewa dole a dauki wannan mataki a jihar ganin yadda ake ta samun karuwar wadanda suka kamu ...
Dole gwamnati ta mike tsaye don hana siyar da Taba Sigari a Najeriya
Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya yikarin haraji
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu a dokar hana yin bahaya a waje a kasar nan.