TSARO A AREWA: Dogo Giɗe ya sako ragowar ɗaliban Kwalejin Yauri, bayan shafe kwanaki 707 a hannun sa
Kaoje ya ƙara da cewa a ranar Laraba sai Dogo Giɗe ya kira wani Abubakar wanda shi ne mai shiga ...
Kaoje ya ƙara da cewa a ranar Laraba sai Dogo Giɗe ya kira wani Abubakar wanda shi ne mai shiga ...
Ya ce Giɗe ne da kan sa ya zaɓi waɗanda zai saki daga cikin matan 11 da ke hannun sa. ...
A cikin 2018 ne ya kashe ogan sa Buharin Daji, kuma kwanan nan ya kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga maras ...
Sun kawo kan Damina da kafafuwarsa garin Babban Doka inda Yan garin da shi Damina ya abdaba suka yi ta ...
An kashe Salihu Dovo bayan an arce da shi, a wani hari da aka tabbatar da cewa masu garkuwa ne ...
Dogo ya ce gwamna Sule ya gindaya wasu sharudda da dole sai masallata da kiristoci sun bi a lokacin da ...
Gwamanti za ta gyara asibitin Barau Dikko dake Kaduna