Mahara sun kashe mutane 30 sun sace sama da 100 a Kaduna byAisha Yusufu January 15, 2020 0 Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.