Yakubu Dogara ya koma APC
Dogara ya bayyana haka ne bayan ganawa da yayi da shugaban Kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati ranar Juma'a.
Dogara ya bayyana haka ne bayan ganawa da yayi da shugaban Kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati ranar Juma'a.
A rushe sanatoci don a rage kashe makudan kudade
Buhari ya fadi haka ne a gayyatar shan ruwa da yayi wa shugabannin majalisar yau a fadar gwamnati.
Cikin watan Janairu, Gwamna Aminu Masari ya ci Katsina mamaye ta ke da masu garkuwa da mutane.
Yakubu Dogara ya ce Tinubu na da wani hali na matsanancin son girma da son mulki da kuma ajendar yi ...
Dogara ya zama Kakakin Majalisa a karkashin jam'iyyar APC cikin 2015, bayan da ya kayar da Femi Gbajabiamila a takara.
Dogara ya yi wannan kakkausar suka ce ga gaban jama’a yayin da ya ke jawabin bude taron fara saurare da ...
Dogara ya nemi dattawan Arewa su rika magana kamar yadda suka rika yi a zamanin Jonathan
Yan sanda, wadanda suka yi cirko-cirko ta bangaren kofar da ake shiga daga Gidan Gwamnatin Tarayya
Wasu ‘yan majalisar tarayya sun bayyana wa PREMIUM TIMES tun a ranar Litinin cewa ba a kira su cewa su ...