ANA WATA GA WATA: APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Bauchi, ta ce an ɗibga maguɗi
Jam'iyyar APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Jihar Bauchi, wanda Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, INEC ta bayyana cewa ...
Jam'iyyar APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Jihar Bauchi, wanda Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, INEC ta bayyana cewa ...
Ya ce zaratan mayaƙan sun kafsa da runduna Gwamna Bala, kuma gwamnan ya gane cewa sun fi ƙarfin sa, sun ...
Dogara ya ce gaba daya kiristocin Arewa ba za suyi jam'iyyar APC ba saboda musulmai biyu da suka tsayar ƴan ...
ba mu ce ya ari bakin su ya ci musu albasa ba, duk abinda Babachir ya faɗi na sa ra'ayin ...
A karshe Onanuga ya ce Tinubu ne zai yi nasara a zaɓen shugaban kasa mai zuwa, duk wani adawa da ...
Su biyun duka sun lashi takobi ganin bayan wannan tafiya ta hanyar umartar kirisrocin yankin Arewa kaf kada su zaɓi ...
Gwamnonin da su ka kai wa Wike ziyara, sun je ne tare da wasu tsoffin gwamnonin PDP, inda a ranar ...
Ya ci gaba da cewa "Masarautar Bauchi a lokacin ta yi Allah wadai da abin da ya faru, ta ce ...
Ta ce wannan adadi na yawan matasa masu shan muggan ƙwayoyi barazana ce babba ga ƙoƙarin da ake yi na ...
Idan ba a manta ba tare suka hada kai da gwamnan Bauchi, Bala Mohammed , suka kada APC a jihar ...