INEC ta cire APC daga jam’iyyun da suka yi takarar gwamnan Bayelsa
Yakubu ya ce wa’adin gwamna mai ci a yanzu na Bayelsa zai kare a yau Juma’a, karfe 12 na dare.
Yakubu ya ce wa’adin gwamna mai ci a yanzu na Bayelsa zai kare a yau Juma’a, karfe 12 na dare.
An yi watsi da wannan tsari ne a yau Laraba a zaman da majalisar ta yi.