Yadda wani direban motar haya ya gutsire dan yatsan wani jami’in duba gari ya taune ya hadiye
Rahotanni sun nuna cewa rikici ne ya kaure tsakanin direban da jami'in da ya nemi ya kama shi, garin kokuwar ...
Rahotanni sun nuna cewa rikici ne ya kaure tsakanin direban da jami'in da ya nemi ya kama shi, garin kokuwar ...
Kakakin rundunar Lawan Adam ya ce an kama Yahaya Muhammad ranar 20 ga Yuli da misalin karfe 11:30 na dare ...
A dalilin haka Abdullahi ya ce hukumar ba za ta yi ƙasa-ƙasa ba wajen ganin direbobi da matafiya sun kiyaye ...
Kakan wannan yarinya ne ya kawo karan wannan mutum direba caji ofis da aka daure a kurkuku.